Waje 5 da dan adam ke amfana da ayatul kursiyyu ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Wednesday, 12 July 2017

Waje 5 da dan adam ke amfana da ayatul kursiyyu

*WAJE BIYAR (5) DA DAN ADAM KE AMFANA DA AYATUL KURSIYYU*

1. Ka karanta kafa daya (1) kafin fita daga gida, Allah Zai aiko Mala'iku dubu saba'in (70,000) su tsare ka/ki har sai ka/ki koma gida

2. Ka karanta kafa daya (1) kafin shiga gida, talauci
bazai shigan maka/ki gida ba

3. Ka karanta kafa daya (1) bayan alwalla, darajar ka/ki zata daga sau saba'in (70) a wajen Allah

4. Karanta kafa daya (1) lokacin kwanciya, Allah Zai aiko Mala'ka daya (1) ya tsare ka/ki har lokacin daka tashi

5. Karanta kafa daya (1) bayan kowace Sallar farillah, mutuwa kawai zata hana ka/ki shiga Aljannah.
Ma'ana da za ka/ki mutu a wannan lokacin Aljannah za ka/ki shige kai tsaye insha Allahu Allah Ya bamu dacewa.

*amin summa amin*
Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support