*GORON SALLAH-5???!!!*
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
.
*ﻣﺠﻠﺲ ﺘﻌﻠﻴﻢ ﺍﻟﻜﺘﺎﺏ ﻭﺍﻟﺴﻨﺔ*
📓📔
Watsaps
08036222795
08136182627
:
Yau 14-10-1438, wacce tayi dai dai da 8-7-2017***
:
Taken Lekca
.
*GORON SALLAH-5*
-
Wannan shine bayani na Biyar
....
....
*ﺇﻥ ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ، ﻧﺤﻤﺪﻩ ﻭﻧﺴﺘﻌﻴﻨﻪ، ﻭﻧﺴﺘﻐﻔﺮﻩ، ﻭﻧﻌﻮﺫ ﺑﺎﻟﻠﻪ ﻣﻦ ﺷﺮﻭﺭ ﺃﻧﻔﺴﻨﺎ، ﻭﺳﻴﺌﺎﺕ ﺃﻋﻤﺎﻟﻨﺎ، ﻣﻦ ﻳﻬﺪﻩ ﺍﻟﻠﻪ ﻓﻼ ﻣﻀﻞ ﻟﻪ، ﻭﻣﻦ ﻳﻀﻠﻞ ﻓﻼ ﻫﺎﺩﻱ ﻟﻪ، ﻭﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣﺪﻩ ﻻ ﺷﺮﻳﻚ ﻟﻪ ﻭﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻣﺤﻤﺪﺍ ﻋﺒﺪﻩ ﻭﺭﺳﻮﻟﻪ*
.
_Bayan haka Inbaku mantaba abaya mun tsayane a inda Mukaji Hajara tana tare zam zam, yayinda Awannan lokacin seshi mala'ika Jibrilu yace mata karkiji tsoro Allah ta'ala baze tozartakuba****_ _To wannan ruwan na Zam zam shinefa yakasance abincinda ita Hajara tariqaci wato batacin komai kuma bata shan komai face wannan ruwa na zam zam, kuma shine dai abinda takeba danta isma'il shima awannan lokacin***_
_Haka dai Hajara tacigaba da zama a wannan waje tana cigaba da renon danta kuma tana shan wannan ruwa na Zam zam, har zuwa wani lokaci sadda wasu ayari na 'yan qabilar Jurhum sukazo wucewa ta wabban waje, Jurhum qata qabila ce daga cikin qabilun larabawa, sunzo wucewane a harkarsu ta fatauci se suka hangi wasu tsuntsaye sunata shawagi a sama, wanda asali kuma su sun sani cewa irin wayannan tsuntsayen basa zama a waje se idan akwai ruwa a wajen, to ganin haka sesukayi mamaki tunda sun sani cewa babu ruwa awannan waje amma kuma ga wayannan tsuntsaye suna shawagi****_
_Sesuka tura mutane biyu daga cikinsu dan suje sugano meke faruwane***_
_Suna zuwa se suka iske Hajara da danta Annabi Isma'il suna zaune a wannan waje gakuma ruwanan yana cigaba da 6u66uga, sesuka sameta sukace sunaso su zauna a wannan waje, setace to babu laifi ku zauna amma wannan ruwan nawane bakuda iko dashi, sukace sun amince to shine a wannan lokaci wannan qabila ta Jurhum sune wayanda suka fara zama anan wajen tareda ita Hajara da danta Isma'il***_
_To Alhamdulillahi wannan shine asalin mafarin samuwar wannan ruwa na Zam zam, yanzu kuwa kai tsaye zamu fantsama cikin wannan bayanina zamuyi inda zamu ambata wayansu hadissai da bayanai gameda wannan ruwa tuna yanzu mun kammala sharar fage sekuma kowa yagyara zama yanzu zamu fara insha Allah***_
=
_Akwai littafai dayawa wayanda aka wallafasu musamman akan falalar wannan ruwa wanda yake da daddene sosai ba yaune abin yafaru ba wannan tarihinda muka baku dadadden tarihine, domin kuwa malamai suna cewa shekaru dubu dayane tsakanin wucewar Annabi Ibrahim dakuma zuwan Annabi Musa (AS) tsakanin wucewar Annabi Musa da zuwan Annabi Isah kuwa ansamu tazara ta shekara dubu daya da dari tara, tsakanin wucewar Annabi Isah kuwa da zuwan Annabi Muhammad (s.a.w) ansamu tazarar shekaru dari biyar da saba'in, kuma bayan an haifi Annabi Muhammad seda ya shekaru 53 a garin Makka kafin yayi hijira****_
_Daga hijira kuma zuwa yau ansamu Shekaru 1438, idan ka hada wayannan adadin shekaru daga wucewar Annabi Ibrahim zuwa yau munada shekaru 4961, To kunjifa adadun shekarunda akayi anashan ruwan zam zam, shekaru dubu biyar babu kadan, amma tundaga wancan lokacin har kawo yanzu ba,a ta6a samun wani lokaci koda minti dayaba wanda akace yau babu ruwan zam zam, kullun kuma sha akeyi ana amfani dashi, wanda wannan kawai ya isheka kasan cewa lallai wannan ruwan na musamman ne*****_
_Ballantana kuma ga tarin hadisai wayanda zamu tsakuro muku wayansu 'yan kadan daga ciki muyi bayaninsu insha Allahu****_
:
:
Zamu dakata anan sekuma bayani nagaba Idan Allah yakaimu
=
=
_Almajirinku dan mutanen kabo_
'
_Jameel Alhassan Haruna Kabo_
_Alwahhaby-Assalafy_
.
Nake mana fatan Alheri wassalamu alaikum
..
.
.
Zaku iya samun shafinmu na facebook tawannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka Wa,atubu ilaika

0 comments:
Post a Comment