AMFANIN Y'AY'AN ITATUWA DA GANYAYYAKI GA LAFIYAR JIKIN MUTUM .
1.BANANA( ayaba)
*tana bada kariya ga zuciya.
* tana kara kwarin kashin jiki.
* tana daidaita gudun jiki ko tafiyarsa .
* tana maganin zawayi ko gudawa .
BEANS( wake).
* yana maganin basur
* yana cinye kitse
* yana cinye cutar daji
*yana daidaita sugan dake cikin mini
* yana Karin jini
CABAGE( kabeji)
* yana maganin cutar daji
*yana ragye kiba ko girman jiki
*yana kare cututtukan zuciya
* yana maganin basur
CARROTS(karas)
* yana kara karfin ganin idanu
* yana kare cututtukan zuciya
*yana maganin tari ko asima
* yana cinye cutar Dani
* yana kara kibar jiki ko girman jiki
GARLIC(Tafarnuwa)
* tana cinye kitse
*tana daidaita gudun jini ko tafiyarsa ajiki
* tana warkar da ciwon daji
* tana kashe kwayar cutar bakteriya
*tana kashe kwayar cutar fungus
GRAPEFRUIT( kwallon inibi)
*yana yakar cututtukan zuviya
* yana ragye girman jiki
*yana tsaida hawan jini
* yana maganin kaban mazakutar maza
* yana ragye kitsen jiki
GRAPES(Inibi)
* yana kiyaye ko kare ganin idanu
* yana cinye duwatsun cikin qoda
*yana warkar da cutar daji
*yana kara tafiyar jini ta hanya mekyau
*yana kare zuciya daga cutuwa.
GREENTEA( ciyawar shayi)
* tana warkar da ciwon daji
*tana kare zuciya daga cutuwa
*tana tsaida hawan jini mai karfi
*tana ragye kibar jiki ko girman jiki
* tana kashe kwayar cutar bakteriya
HONEY ( Zuma)
*tana warkar da ciao
*tana taimakawa wajen narkewar abinci acikin mutum
*tana bada kariya daga kamuwa da cutar yunwa wato olsa
*tana kara karfin jiki
* tana maganin borin jini
LEMONS(Lemon tsami)
* yana warkar da ciwon daji
*yana bada kariya ga zuciya
*yana daidaita gudun jini ajiki
*yana kara santsin fatar jiki
* yana maganin kyasbi ko makero ko qazuwa
MUSHROOM( gwaiwar kare)
* yana daidaita tafiyar jini
* yana ragye kitsen jiki
*yana cinye cutar daji
*yana kara karfin kashin jiki
OLIVE OIL( man zaitun)
* yana bada kariya ga zuciya
*yana ragye girman jiki
*yana cinye cutar daji
* yana warkar da cutar ciwon suga
* yana karawa fatar jiki santsi
ONIONS(Albasa)
* tana ragye hatsarin kamuwar zuciya da cuta
*tana cinye cutar daji
* tana kashe kwayar cutar bakteriya a jiki
*tana ragye kitse
*tana fada da kwayar cutar fungal ko fungus
ORANGES( lemon zaqi na data)
* yana taimakawa garkuwar jiki
*yana cinye ciwon cutar daji
*yana bada kariya ga zuciya
*yana karfafa numfashi
PINEAPPLE( Abarba)
*tana kara karfin kashin jiki
*tana maganin cutar muraa ko masassara
*yana taimakawa wajen narkewar abinci aciki
*yana tsaida gudawa ko zawayi ko tsamki ko gudun daji
0 comments:
Post a Comment