*_Karatun Hadisi da Aiki da Shi.._*
Nazari da Karantawar: *Sheikh Hamza Aliyu Sakwaya*
A cikin sa za ku samu clips guda uku da suka kunshi *Hujjoji Arba'in* *_Na ilimi_* da suke tabbatar da cewa *Imamul Bukhari* bai jefa Hadisan Manzon Allah (S) wadanda ba su cikin Sahihin littafinsa a *Bola* ba.
*A Clip na daya:*
Za ku ji gabatarwa wadda ta kunshi Matsayi da Darajar Imamul Bukhari a Fannin Hadisi.
Da kuma Ma'anar Hadisin shi kansa tare da sanin matsayinsa a addini.
Sai kuma maganar *Bola*: Me ake nufi da ita? Kuma ya dace a sifaita Hadisan da wani Malami bai sa a littafinsa ba da *Hadisan Bola*?
*A Clip na Biyu*:
Za ku saurari hujjoji daga ta 1 zuwa ta 20.
*A Clip na Uku*:
Za ku saurari hujjoji daga ta 21 zuwa ta 40. Tare da nasihohi na yan uwantaka *_- kuma a cikin ladabi_* - ga mai furta waccan kazamar magana.
*Hakika* Duk dalibin ilimin da bai saurari wadannan Nasihu da Hujjoji ba ya yi hasarar karatu mai yawa.
Babu shakka, hakar *Sheikh Abubakar Gummi _Rahimahullah__* yanzu ne ta cimma ruwa. Ilmi ya yalwanta, Sunnah ta samu gata.
Allah ya saka masa da alheri bisa kokarin da ya yi na saita mutane akan yin karatu da nazari da kankame ma tafarkin Magabata.
Allah ya kara ma wannan matashi basira. Ya yawaita mana ire-irensa masu himma da hazaka tare da kishin kariyar Addinin Allah.
Dan Uwanku:
Dr. Mansur Sokoto
15 ga Shawwal 1438H
9 ga Yuli 2017
Domin dauko wadannan audio saiku danna wannan blue rubutu
Clip na farko 👇👇
Matsayi da darajar imamul bukhari a fanin hadisi
Clip na biyu 👇👇
Hujjoji daga 1-20
Clip na ukku👇👇
Hujjoji daga 20-40 tareda nasihohi na yan'uwantaka kuma cikin ladabi ga mai furta waccan kazamar magana
Ayi sauraro lafiya
Zaku iyayin sharing zuwa ga social media dinku domin yan'uwa sukaru.

0 comments:
Post a Comment