Masu hikima sunce ?? (fitowa ta 16) ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Saturday 15 July 2017

Masu hikima sunce ?? (fitowa ta 16)

MASU HIKIMA SUN CE

Fitowa ta 16

76. Samar wa kanka abin da kake so, kafin kace ma wani ya samar maka.

77. An dade dare na bin rana, rana na bin dare, amma har yanzu ba'a ga wanda ya cim ma wani a cikin su ba.

78. Ma'aura suna son juna,' amma kamar zaman abokan gaba suke yi.

79. Idan an yi awon hatsi da dare, an yi wa Kaji zamba.

80. Kai ne ka san darajar kanka. Ka nuna wa mutane darajarka da kyawon halinka da aiki ba da fatar baki ba.

Littafin: Sheikh Baba Ahmad As-Shinkidi

Fitarwa da gyarawa: Dr. Muhammad Mansur Ibrahim Sokoto

21/10/1438
15/7/2017

» Gabatarwa Zauren Minbarin Malamai +2347037477743
Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support