(mp3) Takaitaccen bayani daga bakin Sheikh musa yusuf asadussunnah ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Saturday 15 July 2017

(mp3) Takaitaccen bayani daga bakin Sheikh musa yusuf asadussunnah

Assalamu alaykum warahamatullah

Bayan gaisuwa irin ta addinin musulunci
Idan baku manta ba a kwanakin baya nazo muku da muhadarar da Sheikh musa yusuf asadussuna yayi mai taken (Waye faqihi tsakanin dr.ahmed abubakar gumi da muazu bn jabal),to yau kuma nasake zo muku da takaitaccen bayani wanda bai wuce 9minutes ba wanda sheikh musa yusuf asadussunnah ke bayanin abinda yafaru a lokacinda ya nemi ganawa da dr.ahmed abubakar gumi domin yakare kansa da hujjoji akan abinda yake fada,

Domin dauko wannan cikakken bayanin saiki danna wannan blue rubutu dake kasa




DOWNLOAD MP3 NOW


Ayi saurare lafiya









Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support