(mp3) Debate tsakanin sheikh musa yusuf asadussunnah da sheikh yahaya ibrahim masussuka akan asaki hadisan manzon Allah (S A W) domin suna kawo fitintinu a cikin addinin musulunci, akama al-qur'ani ga kadan cikin daga ciki ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Thursday 20 July 2017

(mp3) Debate tsakanin sheikh musa yusuf asadussunnah da sheikh yahaya ibrahim masussuka akan asaki hadisan manzon Allah (S A W) domin suna kawo fitintinu a cikin addinin musulunci, akama al-qur'ani ga kadan cikin daga ciki

Debate Debate

Tare da :-

Sheikh musa yusuf asadussunnah

         Da

Sheikh yahaya ibrahim masussuka

KADAN DAGA CIKIN MAGANAR DA SHEIKH YAHAYA MASUSSUKA YAYI.

Wannan malamin yace hadisan da ake dasu cikin musulunci wai a ajesu gefe daya kar'ayi amfani da hadisan domin wasu nakawo fitintinu a cikin sha'anin addinin musulunci, Sannan wai akama al-qur'ani huda-hudan in an'kama al-qur'anin nan to komi zaiyi dai-dai cikin addinin musulunci.

SHI KUMA
SHEIKH MUSA YUSUF ASADUSSUNNAH YACE
Gameda a ajiye hadisai gefe kar'ayi amfani dasu domin suna kawo fitintinu wannan ba gaskiya bane

ZAKU IYA SAURAREN WANNAN DEBATE A www.qiblafm.com KO TA REDIYOYINKU.

A RANAR ASSABAR, JULY,22,2017
KARFE:- (4:00PM)live
EASTERN USA KUMA (8:00 GMT) live

KADAN DAGA HUJJOJIN DA SUKA KAWO A CIKIN AUDIO

Domin sauko da wadannan audio saiku danna wannan blue rubutu dake kasa 👇👇👇

Sheikh yahaya ibrahim masussuka

Da

Sheikh musa yusuf asadussunnah

Ayi saurare lafiya

SAKU IYA SHARING ZUWA SOCIAL MEDIA DINKU DOMIN YAN'UWA SUKARU 👇👇👇





Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support