Duniya makaranta 10 ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Monday, 10 July 2017

Duniya makaranta 10

DUNIYA MAKARANTA

Fitowa ta 10

46. Duk yadda ka yi sai wani ya zage ka. Manta da mutane ka yi komai yadda ya kamata!.

47. Mutane da yawa ba su iya bayyana uzirinsu. Rinka ba su uziri ba sai sun fadi ba.

48. Duk abin da za ka yi ka yi shi da zuciya daya

49. Kowa ya iya hakuri ya iya komai

50. Idan Allah ya baka lafiya ya ba ka komai.

Rubutawa: Dr. Muhammad Mansur Ibrahim Sokoto

15/10/1438
9/7/2017

» Gabatarwa Zauren Minbarin Malamai +2347037477743
Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support