Sunayen Matan Annabi (SAW) Da ‘Ya’yansa, ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Saturday, 14 October 2017

Sunayen Matan Annabi (SAW) Da ‘Ya’yansa,

Sunayen Matan Annabi (SAW) Da ‘Ya’yansa,
Da Sahabbansa Guda Goma Da Aka Yi Wa Bushara Da Aljanna Da Kuma Wasu Muhimman Abubuwa Game Da Musulunci
SUNAYEN MATAN MANZON ALLAH (S.A.W)
1.Khadija ‘Yar Khuwailid
2.Saudatu ‘Yar Zam’atu
3. Hafsah ‘Yar Umar
4. Aisha ‘yar Abubakar
5. Zainab ‘Yar Khuzaimah
6. Zainab ‘Yar Jahshin
7. Juwairiyya ‘Yar Haris
8. Ummu Salama (HINDU)’Yar Abu Umayyah
9. Safiyya ‘Yar Huyayyu
10. Ramlatu ‘Yar Abu Sufyan
11. Maimunah ‘Yar Haris
SUNAYEN ‘YA’YAN ANNABI (S.A.W)
1. Ibrahim
2. Alkasim
3. Abdullahi
4. Zainab
5. Rukayyah
6. Ummukulsum
7. Fadimatu
SAHABBAI GOMA DA AKA YI WA BUSHARA DA ALJANNAH
1. Abubakar Assiddik.
2. Umar Dan Khaddab.
3. Usman Dan Affan.
4. Aliyu Dan Abi dalib.
5. Dalha Dan Abaidullahi.
6. Zubairu Dan Awwam.
7. Abu ubaida Dan Jarrah.
8. Abdurrahman Dan Aufu.
9. Sa’adu Dan Abi Wakkas.
10. Sa’idu Dan Said.
SHIKA SHIKAN MUSULUNCI GUDA BIYAR
1. Tauhidi.
2. Sallah.
3. Azumi.
4. Zakkah.
5. Hajji.
SUNAYEN WATANNIN MUSULUNCI:

1. Almuharram.
2. Safar.
3. Rabi’ul awwal.
4. Rabi’ul Sani.
5. Jumada awwal.
6. Jumada Sani.
7. Rajab.
8. Sha’aban.
9. Ramadhan.
10. Shawwal.
11. Zulkidah.
12. Zulhijji.

Ya Allah duk Wanda ya yada don amfanar wasu Allah ka haskaka rayuwarsu da annurrinka, kasa su yi kyakkyawan karshe, kasa su a inuwar al’arshinka ranar kiyama, kuma ka shayar da su ruwan alkausara, ya Allah kasa mu ziyarci juna a gidan Aljanna, ameen.


Source: www.sunnahmedia.com.ng
Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support