Masu hikima sunce (fitowa ta 13) ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Wednesday 12 July 2017

Masu hikima sunce (fitowa ta 13)

MASU HIKIMA SUN CE

Fitowa ta 13

61. Kada katasar ma abokan gabarka, sai kaga za ka i musu.


62. Kada ka yarda da masoyi sai ka jarraba shi.

63. Duniya mafarci ce. Son ta kuwa cuta ne.

64. Ko kadan, kan Sa baiyi kyau da linzami ba, kamar yadda kan Doki ya yi kyau da shi.

65. Rashin magana, shi yasa. Kura ba ta sa wa mutane mugwayen halaye, kamar yadda su ke sa mata.

Littafin: Sheikh Baba Ahmad As-Shinkidi

Fitarwa da gyarawa: Dr. Muhammad Mansur Ibrahim Sokoto

18/10/1438
12/7/2017

» Gabatarwa Zauren Minbarin Malamai +2347037477743
Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support