Masu hikima sunce ?? ( fitowa 21) dr.mansur ibrahim sokoto ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Friday 21 July 2017

Masu hikima sunce ?? ( fitowa 21) dr.mansur ibrahim sokoto

MASU HIKIMA SUN CE

Fitowa ta 21

96. Wanda ya ci bashi don ya biya wani bashi kawai ya kara ma kansa damuwa ne.

97. Idan kai mai yawan jarraba mutane ne, ba za ka taba yarda da mutane ba.

98. Ka daure ka zama mai hakuri bisa masifun duniya. Domin na komai in ya ba ka fuska zai ba ka baya.

99. Ka saan kokawa da daukar nauyin soyayya yafi komai wuya. Amma mai mutunci shi zai fi shn wuyarsa.

100. Abin da duk kake kauna ka yi ta neman sa. Haka kuma abin da duk kake ki ka yi ta gudun sa.

Littafin: Sheikh Baba Ahmad As-Shinkidi

Fitarwa da gyarawa: Dr. Muhammad Mansur Ibrahim Sokoto

26/10/1438
20/7/2017

» Gabatarwa Zauren Minbarin Malamai +2347037477743
Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support