```Assalamu alaikum
Akaramukallah, ina da tambaya yaya hukuncin yin lalle ga mace mai niyyar yin laiya? Hukunci daya ne dana kitso in watan Zhul hijjah ya tsaya? Ko ko banda lalle? Ya abin yake ne Allah ya kara lafiya```
_*AMSA:*_
*******
وعليكم السلام ورحمة الله.
ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺭﺏ ﺍﻟﻌﺎﻟﻤﻴﻦ ، ﻭﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻰ ﺳﻴﺪﻧﺎ ﻣﺤﻤﺪ ﻭﻋﻠﻰ ﺁﻟﻪ ﻭﺻﺤﺒﻪ ﺃﺟﻤﻌﻴﻦ، ﻭﺑﺎﻟﻠﻪ ﺍﻟﺘﻮﻓﻴﻖ،
Ya halatta mace mai niyyar yin laiya tayi lalle acikin kwanaki goma na farkon watan Zhul Hijjah. Saboda lalle baya cire wani abu daga jikin mutum misali kamar gashi ko akaifa da sauransu.
Haka kuma ya halatta ta sanya turare ko sabuwar sutura da sauransu.
Haramcin ya takaita ne ga duk wani abu da zai zama sanadin cire wani abu daga jikin Dan Adam.
والله أعلم،
***********************************
سبحانك اللهم وبحمدك أشهد أن لا إله إلا انت أستغفرك وأتوب إليك.
_*🌙Tambayoyin*_ _*Musulunci🌙*_
_*WhatsApp*_ _*Group*_
Karku manta gayyato mana abokananku zuwa wannan shafin mun gode.

0 comments:
Post a Comment