*SHIN YA HALATTA MACE TA BIYAWA KANTA BUQATA, SAKAMAKON MIJINTA YANA DA LALURA?*
DAGA ZAUREN
📕 *HISNUL-MUSLIM*📕
_*TAMBAYA*_
Malam shin yahalasta macece MAI Aure Amman mijinta bai biya Mata bukatarta(jima'i) yadda yakamata sakamakon lallurar rashin karfin mazakuta da tasame shi,kuma Bata son rabuwa dashi,
Amman in ya kusanceta bukatarta Bata biyaba,sai tayi ta wasa da kanta har sai bukatartata tabiya,
Da kuma maccenda take da yan uwan zama(su 4 agun MAI gidansu) to wata lokacin kafin kwanakin girkinta su iso idan taji sha'awa takamata,
Sai tayi dai yadda zata sami biyan bukata,
Sannan kuma maccenda mijinta baya garinda take sakamakon lallurar aiki KO makaranta,
Sannan sha'awarta ta motso kuma babu mijinnata,sannan tana gudun afkawa zina,sai takeyin yadda bukatarta zai biya.
Wassalamu Alaikum.
*AMSA*
Wannan tambayan akwai abubuwan dubawa, abinda yakamta zakuyi kune mi magani, dazeyi amfani dashi.
:
Sannan macen da take zaune a wajen mijinda yakeda mata sama da daya, "idan har da hadin kai a tsakaninsu, to daya zata iya sayar daya kwanan dakinka, ko kuma tamata lamunie, koda na awa dayane"
:
Amma dai biyan Buqata ta hanyar wasa da kai, mace ita daya, ko namiji shi daya, wannan kam haramun ne***
:
Idan mijinki baya gari, akwai waya seki kirashi, kuyi abinda zaku iya na magan ganu har kisamu abinda kike so... ( amma ba dede bane, mace mijinta ya biya mata buqatan da be gamshetaba, taje gefe ita daya ta gama biyama kanta buqata, "sedai taje wajen mijin su qarisa da wasanni..."
:
Idan yana gida amma ba wada taccen lapiya, ku jarraba wannan maganin koza,a dace :-
Kisayo man jir-jir (citta) a riqa sa cokali daya ko biyu a ruwan shayi!! Asha da safe da yamma!
:
Sannan a samu na'a na a hada da zuma, ya riqa sha dasafe cokoli biyu yamma ma haka, in Sha ALLAHU za,a dace
Ana samun maganin a islamic Medicine in Sha ALLAHU
*Muhammad auwal hussaini*
Abu ja'afar
*Masu buqatan shiga Wannan Zaure na hisnul Muslim suyiwa daya daga cikin wadannan number magana ta whatsApp+2348065523065*
*+2348162067271*
Domin Neman Karin bayani akan wata fatawa sai Ku kira wannan numbar↓
*+2347065588557*
سبانك اللهم وبحمدك، اشهد ان لا اله الا انت استغفرك واتوب اليك،
Kuna iya samun mu ta facebook ta wannan link indanke Qasa
https://mobile.facebook.com/Hisnul-Muslim-667684316700356/?fref=none

0 comments:
Post a Comment