KARKA ZAMA LAUYA AKAN LAIFUFFUKANKA SANNAN KAZAMA ALQALI AKAN LAIFUFFUKAN MUTANE. ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Tuesday, 15 August 2017

KARKA ZAMA LAUYA AKAN LAIFUFFUKANKA SANNAN KAZAMA ALQALI AKAN LAIFUFFUKAN MUTANE.

*KARKA ZAMA LAUYA AKAN LAIFUFFUKANKA SANNAN KAZAMA ALQALI AKAN LAIFUFFUKAN MUTANE.*

✍🏼 Rubutawa: *Sheik Ahmad Tijjani Yusuf (Hafizahullah)*

Dayawan mutane idan sukayi kurakurai ko laifi ko sukayi abunda akayi musu mummunar fahimta, sukanyi tsayuwar daka wajen kare kayukansu da nemo uzuri akan abunda sukayi ba daidaiba ko akayi musu mummunar fahimta sukanso a fahimcesu kar ayi musu mummunan fahimta, ko ayafe musu kuma a mance.
Amma idan wani yayi irin wannan aikin take sukan zama alqalai suyi mishi hukunci suqi bashi kowace irin uzuri kuma suso suyi amfani da wannan damar domin su cutar dashi.

*MEZAI HANA KAYIWA DAN UWANKA IRIN MU'AMALAR DA KAKESO AYI MAKA?*

Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support