SHEIKH MUSA YUSUF ASADUS SUNNAH A GARIN JOS ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Thursday 17 August 2017

SHEIKH MUSA YUSUF ASADUS SUNNAH A GARIN JOS

*SHEIKH MUSA YUSUF ASADUS SUNNAH A GARIN JOS*

Assalamu alaikum, In sha Allahu Ta'ala, Malam Sheikh Musa Yusuf Asadus Sunnah , zai kasance a garin Jos kuma zai gabatar da karatuka kamar haka:

*KARATU NA FARKO*
Khudubar Juma'a 
Rana: Juma'a 18/08/2017 
Wuri: MasallacinJuma'a Al-bayan

*KARATU NA BIYU*
Rana: Juma'a 18/08/2017 
Wuri: Masallacin Al-bayan. 
Lokaci: Bayan Sallar La'asar
Mahalarta: Mata zalla. 

*KARATU NA UKU*
Rana: Juma'a 18/08/2017.
Wuri: Hall Jni Central Mosque Jos
Lokaci: Bayan Sallan Isha'i.  
Mahalarta: Maza zalla. 

*KARATU NA HUDU*
Rana: Asabar 19/08/2017. 
Wuri: MasallacinJuma'a Al-bayan. 
Lokaci: karfe Sha Daya na safe (11:00am)
Mahalarta: Mata zalla. 

*KARATU NA BIYAR*
Rana: Asabar 19/08/2017. 
Wuri: Masallacin 'yan Doya Jos. 
Lokaci: Tsakanin Magrib Zuwa Isha'i
Mahalarta: Maza zalla

*KARATU NA SHIDA*
Rana: Lahadi 20/08/2017. 
Wuri: Garin Bukur, Jos South. 
Lokaci: karfe Sha Daya na safe (11:00am)
Mahalarta: Mata zalla

*KARATU NA BAKWAI*
Rana: Lahadi 20/08/2017. 
Wuri: Masallacin Mai Block Angwan Rogo Jos
Lokaci: Tsakanin Magrib Zuwa Isha'i
Mahalarta: Maza zalla

Da fatan wanda ya samu wannan sanarwa zai yada ta a matsayin nasa gudunmuwa na yada alheri. 

Ga duk mai son shiga ASADUSSUNNAH group ya turo da lambar sa ta WhatsApp a wannan lambar 07068458905 

Sanarwa:  ZAUREN ASADUSSUNNAH.

karku manta da gayyato mana abokananku Zuwa wannan shafin Mun Gode.

Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support