ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ
.
*MATSALOLIN JAHILIYYA***
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
.
*ﻣﺠﻠﺲ ﺍﻟﺘﻌﻠﻴﻢ ﺍﻟﻜﺘﺎﺏ ﻭﺍﻟﺴﻨﺔ*
Watsaps
08036222795
08136182627
...
Cigaba da karatun Littafin *MATSALOLIN JAHILIYYA* wayanda Annabi (s.a.w) acikinsu ya sabawa mutanen jahiliyya
..
Wallafar Shehun musulinci, mujaddidin Addini *Muhammad Dan Abdulwahhab* Allah ta,ala yaji kansa***
.
.
Darasi na 77;
.
.
...
.
*ﺗﻘﺮﺑﻬﻢ ﺇﻟﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﺎﻟﺬﺑﺢ ﻋﻨﺪ ﺍﻟﻘﺒﻮﺭ*
=
*ﺍﻟﻤﺴﺄﻟﺔ ﺍﻟﺮﺍﺑﻌﺔ ﻭﺍﻟﺜﻤﺎﻧﻮﻥ*
=
*[ﺍﻟﺬﺑﺢ ﻋﻨﺪ ﺍﻟﻘﺒﻮﺭ]*
=
=
*NEMAN KUSANCINSU DA ALLAH DA YIN YANKE YANKE AWAJEN QABURBURA*
=
*Matsala ta 84:*
.
.
*Yanka awajen qaburbura***
=
.
*TAMBIHI*
.
.
_Allah madaukakin sarki yayi horo awajaje daban daban akan yanka sabodashi kadai akeyi ba,ayin yanka saboda wani ko wanenen***_
_Amma nufatar qabari ayi yanka saboda girmama wanda yake cikin qabarin wannan shirkace babba wacce take fitarda meyin hakan daga Addinin musulinci****_
_Amma idan anyi hakan ne dasunan girmama Allah sekuma aka nufi qabari ana tsammanjn hakan shara'a ne to wannan kuma bidi'a ne kuma tafarkine mekai mutum zuwaga shirka, baya halasta yin yanka a wajen qabari koda kuwa shi me yanka ba da wata manufa yakeba dan Allah yakeyi amma awajen qabari to wannan haramunne kuma shima hanyace tazuwa ga shirka****_
_Ammafa yin yanka saboda tarban baqi da girmamasu wanna babu laifi al'adace mekyau ba ibada bace****_
_Amma wannan irin yankan awajen qabari da nufin girmama na qabarin to shine kuma tafarkinda wasu daga cikin sufaye da mabiya addinin shi'a sukeyi ayau***_
=
```Allah madaukakin sarki ya tsaremu```
.
Zamu dakata anan saikuma darasi nagaba idan Allah yakaimu
.
.
Zaku iya samun shafinmu na facebook tawannan hanyar
https:/t/m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ , ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ .
Subhanak Allahumma wabi hamdika Ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka Wanatubu ilaika

0 comments:
Post a Comment