MENENE HUKUNCIN ​​WANDA YA MUTU YANA SHAN TABA SIGARI, BAI TUBA BA?​​ ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Sunday, 6 August 2017

MENENE HUKUNCIN ​​WANDA YA MUTU YANA SHAN TABA SIGARI, BAI TUBA BA?​​

​​WANDA YA MUTU YANA SHAN TABA SIGARI, BAI TUBA BA?​​

​Tambaya​

Assalamu Alaykum, Ina fatan Dr yana Lafiya. Dan Allah mene ne Hukuncin Mai shan taba (sigari), har ya mutu bai tuba ba?. Na gode.


​Amsa:​

Wa'alaikumus salaam wa rahmatullahi wa barakaatuhu, Dukkan wanda ya mutu yana shan taba (sigari) bai tuba ba, yana karkashin ikon Allah, in ya so ya gafarta masa, in ya so ya kama shi da zunubin shan tabar da ya yi, saboda shan taba haramun ne, saboda ta kunshi cuta, kuma duk abin da yake cuta ne tsantsa haramun ne, kamar yadda ayoyin Alqur'ani da hadisan manzon Allah suka tabbatar.

Allah ne mafi sani.

​Amsawa✍🏻​

​DR. JAMILU YUSUF ZAREWA​

11/05/2016

3/8/1437

Daga ​ZAUREN FIQHUS SUNNAH​
Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support