NAYI ALWALA SAI NAYI QUNSHI AKA KIRA SALLAH, SHIN ZAN IYA SALLAH DA QUNSHIN?* ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Friday, 11 August 2017

NAYI ALWALA SAI NAYI QUNSHI AKA KIRA SALLAH, SHIN ZAN IYA SALLAH DA QUNSHIN?*

*NAYI ALWALA SAI NAYI QUNSHI AKA KIRA SALLAH, SHIN ZAN IYA SALLAH DA QUNSHIN?*

DAGA ZAUREN
📕 *HISNUL-MUSLIM*📕

   _*TAMBAYA*_
Malam,nice nayi alwala sai nayi kunshi sai a ka kira sallah ya halatta nayi sallah da Wannan kunshin ba tare Dana wanke ba?

     *AMSA*
Acikin duk abinda akeyin kunshin dashi akwai wani abu wanda yake najasa?

Idan akwai najasa acikin abinda kikai kunshin dashi to wannan bakya bukatar tambaya bazaki salla dahakaba

Amma idan babu najasa acikin abinda akai kunshin dashi to wannan bawani matsala ita alwala abubuwan dasuke karyata basuda yawa

Koda najasane dazaki wanke wajan bawai saikin sake alwalaba tadadin tanan yanzu dazakayi alwala saikuma kataka kashi alwalarka bazata karyeba saidai kawai kawanke wajan dakataka kashin kaje kayi sallah
Abinda yake karya alwala shine kamar haka

"idan kayi kashi ko kayi fitsari ko kayi tusa ko kashafa mace daniyar kaji dadi kokuma mace tashafa namiji da niyar jindadi to koda batajin dadinba lokacinda tashafashi alwala takarye indai da niyar jindadin tatabashi kokuma mutum yataba gabanshi daniyar jindadi kokuma mutum yasuma idan kanada alwala kafadi kasuma to idan kafarfado saika sake alwala saboda kaima bakasaniba ko kayi tusa kobakaiba kokuma aljanu suka bugeka kokuma kayi bacci mainauyi wanda yayi bacci mainauyi irin baccinda bakasanin wanda yazo da wanda yatafi to wannanma alwalarka takarye domin kaima bakasaniba ko kayi tusa kokuma mutum yayi Ridda wanda yayi ridda  ma,ana kanada alwala saikayi ridda kafita daga addinin muslunci to koda alokacin kayi kalmar shahada nantake kadawo muslunci to alwalarka takarye"

*JUNAIDU BALA ABDULLAHI*
Abu salma

→ A yanzu haka zaku iya bibiyar group na HISNUL MUSLIM ta daya daga cikin wadannan number ta whatsapp tare da cikakken suna da kuma cikakkiyar sallama
+2348065523065
+2347062610630
→→Domin neman karin bayani akan wata Fatawa sai a kira wannan number ↓
       ★07065588557★
→→Kira zakayi ba Text massages ba↑↑
Ga masu bibiyarmu ta shafin zumunta dake facebook sai su shiga cikin wannan link din suyi like
https://mobile.facebook.com/Hisnul-Muslim-667684316700356/?fref=none

Subhanak Allahumma wabi hamdika Nash hadu anla ila ha illah anta nastagfiruka
Wana tubu ilaik.

Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support