Masu hikima sunce?? (fitowa ta 36) dr.mansur ibrahim sokoto ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Saturday 5 August 2017

Masu hikima sunce?? (fitowa ta 36) dr.mansur ibrahim sokoto

MASU HIKIMA SUN CE

Fitowa ta 36

161. Idan ka lazimci masu daukaka, kai ma za ka daukaka. Hakanan idan ka lazimci kaskaantattu sai kasakanci ya same ka.

162. Komai yawan taro bai ishi ido kallo ba.

163. Karamin yabon da mutane za su yi maka, ya fi yawan yabon da ka yi wa kanka.

164. Kada ka zama cikin masu neman Aljanna ba da aiki nagari ba.

165. Kada ka jinkintar da tuba saboda dogon buri.

Littafin: Sheikh Baba Ahmad As-Shinkidi

Fitarwa da gyarawa: Dr. Muhammad Mansur Ibrahim Sokoto

11/11/1438
4/8/2017

» Gabatarwa Zauren Minbarin Malamai +2347037477743
Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support