- Sheikh Ahmad A. Gumi yayi tir da tsarin Shugaban kasa Buhari
- Shehun Malamin yayi kira ga Gwamnati ta saki kudi a cikin kasa
- Wannan Gwamnati ta dabbaka tsarin TSA na asusun bai daya
Sheikh Ahmad Abubakar Gumi yayi tir da tsarin tattalin arziki na Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Shehin Malami Ahmad Mahmud Abubakar Gumi
Malamin Addinin Musuluncin ya kira Gwamnatin Tarayya ta saki kudi a cikin kasa domin a samu sa'ida. Shehin ya soki tsarin TSA na asusun bai daya da Gwamnatin Buhari ta dabbaka. A cewar Malamin idan aka samu kudi yana yawo hakan zai taimaka wajen bunkasa tattalin arziki.
Sheikh Gumi yace a lokacin Shugaba Jonathan an bar kudin Gwamnati a bankuna wanda hakan ya taimaka tattalin arzikin kasa ya bunkasa. Malamin ya kira Gwamnati tayi wani abu a karatun sa yace tattalin arziki ba da niyya yake aiki ba.
Limamin Masallacin ITN da ke Zaria Sheikh Salihu S. Abubakar yayi kira ga 'Yan kasar nan su daina yi wa juna gorin arziki a wannan lokaci da wasu ke kiran a raba kasar gaba daya a hudubar Juma’a kwanaki.
KARKU MANTA DA GAYYATO MANA ABOKANANKU ZUWA WANNAN SHAFIN MUN GODE.

0 comments:
Post a Comment