​SHEIKH MUSA YUSUF ASADUS-SUNNAH A GARIN SOKOTO​ ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Saturday 12 August 2017

​SHEIKH MUSA YUSUF ASADUS-SUNNAH A GARIN SOKOTO​

​SHEIKH MUSA YUSUF ASADUS-SUNNAH A GARIN SOKOTO​

Assalamu alaikum, In sha Allahu Ta'ala, Malam musa Yusuf Asadus-sunnah, zai kasance a garin sokoto kuma zai gabatar da karatuka kamar haka:
​Gabatar Da Sallah Juma'ah A masallacin Abu Huraira Dake Polo club Sokoto​
​KARATU NA FARKO​
Rana: Juma'ah 19/11/1438
11/08/2017
Wuri: Bodinga
Moudu'i: Mu'ujizozin Annabi
​KARATU NA BIYU​
Rana: Asabar 20/11/1438
12/08/2017
Wuri: Markazu Musab bin Umair Sama Road sokoto
Lokaci : Tsakanin Magarib Da Isa'i
​KARATU NA UKU​
Rana: Lahadi
 21/11/1438
13/08/2017
Wuri: Masallacin Jumu'a Abu Huraira
Lokaci:10am
Lokaci:
Mahalarta: Mata zalla.

Da fatan wanda ya samu wannan sanarwa zai yada ta a matsayin nasa gudunmuwa na yada alheri.

Sanarwa:


Daga: ​ZAUREN ASADUS-SUNNAH​
Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support