QISSAR BASHSHAR BN BURDIN DA HILAAL BN 'ADIYYAH
Wata rana Bashshar Bn Burdin ya ce ma abokinsa, Hilaal Bn 'Adiyyah:
Ya kai Hilaal, idan na yi maka nasiha za ka yi mun biyayya?.
Sai Hilaal ya ce: Kwarai.
Sai ya ce masa: A baya ka kasance kana satan jaki sannan ka tuba ka koma dan Shi'a.
Sai Hilaal ya ce: Lallai wannan gaskiya ne.
Sai Bashshar, ya ce masa: Ina maka nasiha ka koma satan jakin da kake yi domin wallahi shi ya fi maka alheri fiye da ka zama DAN SHI'A.
A duba littafin Wafayaat al-'Ayaan 1/425.
✍🏼Dan uwanku a Musulunci:
Umar Shehu Zaria
08/08/2017.
Daga: ZAUREN FIQHUS SUNNAH
0 comments:
Post a Comment