SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA A GARIN KADUNA
Assalamu alaikum, In sha Allahu Ta'ala, Malam Aminu Ibrahim Daurawa, zai kasance a garin Kaduna kuma zai gabatar da karatuka kamar haka:
KARATU NA FARKO
Rana: Alhamis 10/08/2017
Wuri: Shirin Majlisin Malamai DITV/ALHERI RADIO 97.7FM Kaduna.
Lokaci: karfe tara zuwa sha daya na dare (09:00 - 11:00pm).
KARATU NA BIYU
Rana: Juma'a 11/08/2017
Wuri: Makera Kaduna.
Lokaci: tara da rabi na safe (9:30am).
Mahalarta: Mata zalla.
KARATU NA UKU
Rana: Juma'a 11/08/2017.
Wuri: Masallacin Jumu'a dake SMC Quaters wanda aka fi sani da Masallacin Yarbawa, SMC Quaters Unguwar Dosa, Kaduna.
Lokaci: Bayan Sallan Magrib.
Lokaci: Bayan Sallan Magrib.
Mahalarta: Maza zalla.
KARATU NA HUDU
Rana: Asabar 12/08/2017.
Wuri: Masallacin Juma'ar Aliyu Usman dake Kurmin Mashi, Kaduna.
Lokaci: karfe tara da rabi na safe (09:30am)
Mahalarta: Mata zalla.
Da fatan wanda ya samu wannan sanarwa zai yada ta a matsayin nasa gudunmuwa na yada alheri.
Sanarwa:
Umar Shehu Zaria
Daga: ZAUREN FIQHUS SUNNAH
0 comments:
Post a Comment