DAUSAYIN SHIRIYA 29
Alhasan al-Basari, Allah Ta'ala Ya yi masa rahama, ya na cewa:
Ku yawaita yin abota da Muminai, domin Allah Ta'ala zai basu ceto ranar Alkiyama
Don haka idan mutum yana neman wanda zai yi aboki da shi, to ya nemi Mumini.
Mu haɗu a fitowa ta 30 in sha Allahu Ta'ala.
✍🏼 Dan uwanku a Musulunci:
Umar Shehu Zaria
0 comments:
Post a Comment