ZAN IYA SHAN MAGANIN TSAYAR DA HAILA SABODA AIKIN HAJJI? ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Tuesday 1 August 2017

ZAN IYA SHAN MAGANIN TSAYAR DA HAILA SABODA AIKIN HAJJI?

*ZAN IYA SHAN MAGANIN TSAYAR DA HAILA SABODA AIKIN HAJJI?*

*TAMBAYA:*

Assalamu alaikum.
  Tambaya gare mu kamar haka: Ya halatta mace ta tsayar da jinin haila saboda hajj??


*AMSA:*
Wa'alaykumussalam,

 To, 'Yar uwa ya halatta, mutukar likita ya tabbatar miki ba zai cutar da ke ba, sai dai tsayawa a Dabi'ar da Allah ya halicce ki akai shi ya fi kyau, saboda shan magunguna irin wadannan yana birkita kwanakin al'ada, kamar yadda bincike ya tabbatar.

Allah ne mafi sani.

✍🏼Amsawa:
*_Dr. Jamilu Yusuf Zarewa_*

21\12\2015


Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support