Wanda yasaki matarsa a zuci bata sakuba !! Dr.jamilu yusuf zarewa ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Tuesday 1 August 2017

Wanda yasaki matarsa a zuci bata sakuba !! Dr.jamilu yusuf zarewa

*WANDA YA SAKI MATARSA A ZUCI BA TA SAKU  BA!*

*TAMBAYA:*
Assalamu Alaikum,
Don Allah Malam, idan mutum da dare ya qudurta zai saki matarsa zuwa safe, amma bai furta ba zuwa safiyar kuma sai ya canza shawara. Shin yaya matsayin auren yake?

Allah Ya taimaka.

*AMSA:*
Wa alaikumus assalam, Mutukar bai furta ba kuma bai rubuta ba to Ba ta saku ba, saboda Allah ba Ya kama Al'ummar Annabi Muhammad S. A. W.  da zancen zuci kamar yadda hadisi ingantacce ya tabbatar.

Allah ne mafi sani.

✍🏼Amsawa:
*_Dr Jamilu Yusuf Zarewa_*
01/08/2017.

Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support