Masu hikima sunce ?? (fitowa ta 33) Dr.mansur ibrahim sokoto ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Tuesday 1 August 2017

Masu hikima sunce ?? (fitowa ta 33) Dr.mansur ibrahim sokoto

MASU HIKIMA SUN CE

Fitowa ta 33

151. Ka boye samunka gindin garun Ubangijinka.

152. Aminin mutum, shine shaidar halinsa.

153. Ka dau nauyin abin da ya yi kyau da mutucinka, ba abin da ya fi maka saukin aikatawa ba.

154. Abin da aka boye wa mutum shi ya fi kauna.

155. Idan masoyinka yayi soyayya da Makiyinka, ya so ku rabu.

Littafin: Sheikh Baba Ahmad As-Shinkidi

Fitarwa da gyarawa: Dr. Muhammad Mansur Ibrahim Sokoto

8/11/1438
1/8/2017

» Gabatarwa Zauren Minbarin Malamai +2347037477743
Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support