Shin ya halatta arubuta ayar Al'qur'ani a wanke asha?? ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Tuesday 10 October 2017

Shin ya halatta arubuta ayar Al'qur'ani a wanke asha??

*YA HALATTA ARUBUTA AYAR QUR'ANI A WANKE  ASHA ?*    

        DAGA ZAUREN
📕 *HISNUL-MUSLIM*📕

             *TAMBAYA*
Assalamu alaikum malam don Allah shan rubutu ya inganta asunnah

          *AMSA*
A,a bid,ace baya cikin sunnah shirmene da qirqira
     Abinda sunnah tazo dashi shine shidai Alqur'ani gaba daya manufar saukar dashi shine akarantashi ayi aikinda abinda yace amma bawai ansaukar mana da qur,ani bane saboda musha

Na biyu sahabbai da tabi,ai da dukkan wasu fuqaha'u sunhadu akan cewa haramunne bid,ane haramunne arubuta qur,ani asha idan banda abdullahi  dan umar da wani cikin a immatul arba'a wanda namanta waye daga cikinsu su biyunnan sune sukace "idan qur,anine zallah babu wani suddabaru babu surqulle to yahalatta asha" amma duk sauran sahabbai da dukkan sauran a immatus salasa sunhadu akan cewa haramunne annabi kuwa yace "Al ummata basa haduwa akan bata" danhaka duk abinda akahadu akai yazama shari,a
        Harma wani sahabi yana cewa  "ni nazauna tarada annabi munyi zamani tare duk wani alkairi annabi baya boye mana duk wani sharri annabi yana gaya mana dan mugujeshi koda tsuntsune dazai wuce tasa idan yanada wani alkairi ko sharri annabi saiya gaya mana to danhaka inda akwi wani alkairi acikin shan rubutu lallai da annabi yagaya mana"
           Dan haka kaga kenan wanda duk yakeso yarayu akan rayuwa ta sahabbai da tabimai rayuwa wacca annabi yakoyar bazai saurari rubutun shaba kuma wlh ba abinda rubutunsha zaikarama sai maganin kishirruwa domin bawanda yasaka dan haka idanma qur,ani za arubutama gabadayansa kashanye maganin kishirruwa kawai zakasha
      Masu cewa qur,ani warakane eh hakane to amma abin tambayar ta hanyar rubutawa asha yazama warakar? To injiwa?


*JUNAIDU BALA ABDULLAHI*
Abu salma

*Masu buqatan shiga Wannan Zaure na hisnul Muslim   suyiwa daya daga cikin wadannan  number  magana ta whatsApp+2348065523065*
*+2348162067271*
    Domin Neman Karin bayani akan wata fatawa sai Ku kira wannan numbar↓
*+2347065588557*
سبانك اللهم وبحمدك، اشهد ان لا اله الا انت استغفرك واتوب اليك،
Kuna iya samun mu ta  facebook ta wannan link indanke Qasa
https://mobile.facebook.com/Hisnul-Muslim-667684316700356/?fref=none
Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support