Jama’a wannan Video ne Da Wani Daya Daga Cikin musulmai Yayi.
Domin Cinzarafin Kabiru Gombe Da Sauran Manyan Izala Bakidaya, Wanda Yin Hakan Gasikiya Badace Ba, Amatsayinmu Na Musulmai Ace Ana Samun Sabani Atsakanin Junanna Mu.
Dan Allah Muna Kira Gareku ‘Yan uwa Da Mudaina Irin Wannn Ba Alkairi Bane Ace Kana Tunzartar Da Dan Uwanka. akan Wani Laifi Da Yashiga Tsakanin Ka Shi.
Dan Allah Muzamanto Masu Yafiya Ga ‘Yan uwan mu. Kuyi Download Na Wannan Video Kuga Yaddda. Wannan Suka Tsara Video Akan Cin Zarafin Tsakanin Junanmu, Muna Fatan Allah Ya Hada Kawunan. Mu Baki Daya.
0 comments:
Post a Comment