(Video)SHEIKH JAFAR MAHMUD ADAM KANO AKAN SANUSI LAMIDO SANUSI ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Thursday 5 October 2017

(Video)SHEIKH JAFAR MAHMUD ADAM KANO AKAN SANUSI LAMIDO SANUSI

SHEIKH JAFAR MAHMUD ADAM KANO AKAN SANUSI LAMIDO SANUSI

Sheikh jafar yana cewa duk wanda zai kididdige rubuce-rubucen  sanusi lamido sanusi da yayi na shekara 4 acan baya bazai taba tuno wani wuri daya Dayayabi al'ummar musulmi ba saidai yasoki musulunci yasoki shari'ar musulunci, bazaka iya kawo wuri daya ba daya soki kafirai duk cin mutuncinda akayi a gwannatin Obasanjo ta shekara 5 ko 5 da rabi ko 6 babu wani wuri daya dayataba sukar wannan mutumen, Amma wuri bazai kirguba inda yasoki wasu daga cikin gwannonin Arewa dasukayi kokari ko suka shelanta zasuyi riko da shari'ar musulunci yaci mutuncinsu, yazagesu,yace karya suke,yace sace kudin jama'a sukeyi. Dadai sauransu

SHIGA WANNAN BLUE RUBUTU DAKE KASA DOMIN SAUKAR DA WANNAN VIDEO AKAN WAYARKA

Domin gani da ido yakori ji.

DOWNLOAD VIDEO NOW

Ayi kallo lafiya


KUCI GABA DA KASANCEWA DA WANNAN SHAFIN A KODA YAUSHE.
Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support