Sahabai Goma Dukkan Su ‘yan Al-Janna Ne “Tun A Duniya” ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Saturday 14 October 2017

Sahabai Goma Dukkan Su ‘yan Al-Janna Ne “Tun A Duniya”

Manzon Allah (S.A.W.) yana da Sahabbai 120,4000.
Duk da cewa dukkan wadannan Sahabbai ‘yan Aljanna ne to amma akwai wadanda akayi musu
bishara da Aljanna tun suna da rai.
Akwai guda goma wannan Manzon Allah (S.A.W.) ya fada a hadisi cewa an yi musu bishara da gidan Aljanna, wato
ASHARATUL MUBASHSHIRUN.
Wannan Sahabbai sune:-
(1) Abubakar Saddik (R.T.A)
(2) Umar Bin Khaddab (R.T.A)
(3) Usman Bin Affan (R.T.A)
(4) Aliyu Bin Abi Dalib (R.T.A) (5) Dhalha Ibn Ubaidullah (R.T.A)
(6) Zubair Ibnul Awwam (R.T.A)
(7) Abdurrahman Bin Auf (R.T.A)
(8) Sa’ad Bin Wakkas (R.T.A)
(9) Sa’id Bin Zaid Bin Amr (R.T.A)
(10) Abu Ubaidah Bin Jarrah (R.T.A)
Allah Madaukin Sarki ya bamu Albarkacin Su Ameen

Source: www.sunnahmedia.com.ng

SHIGA NAN DOMIN FACEBOOK  JOINING GROUP DINMU

https://m.facebook.com/groups/129667237690008?ref=bookmarks
Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support