Ina Masu Barin Sallah Da Gan-Gan To Ku Saurara Kuji !!!? ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Wednesday, 4 October 2017

Ina Masu Barin Sallah Da Gan-Gan To Ku Saurara Kuji !!!?

Ina Masu Barin sallah da Gangan to ku saurara kuji.
Wata rana wata
mata taje wajen
Annabi musa (A.s)
tana rusa kuka
sosai.
Sai Annabi musa
yace ke baiwar Allah
meya sameki haka
kike irin wannan
kukan?
Sai tace ya Annabin
Allah musa (A.S),
Zina nayi nasamu
cikin shege dana
haifi dan saina
kasheshi, shiyasa
nazo
karokamin Allah ya
karbi tubana.
Dajin haka sai
hankalin Annabi
musa (A.S) yatashi
sosai.
Hakan yasa Annabi
musa (A.S)
yakoreta yace ta
tashi ta tapi.
Allahu Azza wa Jalla
kuma daganin haka
saiya turo sahibul
Wahyi wato
mala'ika jibrilu
(A.S) yace kaje
kagaida Musa kace
masa meyasa
baiwata tazo zata
tuba yakoreta?
Waishin ya kai Musa
bakaga laifin dayafi
nata bane Abayan
kasa ?
Annabi Musa (A.S)
dayaji haka, Sai
yace:
Ya Ubangiji wani
laifine yafi na
wannan matar Ya'
Ubangijin Sammai da
Kassai ?
Sai Allah Madaukakin
Sarki yace masa:
Tarkussalati
A'midan muta
Ammidan.
Ma'ana: barin sallah
harlokacinta yawuce
dagangan batare da
mantuwa ba
ko kuma bacci.
Allah Yace masu
aikata haka sunfi
wannar matar laifi
awajena.
Toh Yan'uwa masu
daraja munji fa! Ina:
Yankasuwarmu
Direbobinmu
Yanbokonmu
Ma'aikatanmu
Yan achabanmu
Yanmatanmu
Samarinmu
Yan social network
Yan kallon ball
Yan zuwa gida biki
Da sauran masu
barin sallah sallah a
lokacinta da
gangan? Yakaamata
mu gyara, muji
tsoron Allah kafin
muji hancinunma
suna kartan kasar
kabari.
Allah Ya bamu ikon
yin sallah akan
lokacinta, Yasa
kuma muna cikin
wadanda idan aka
dubi sallarsu basai
andubi sauran
ayyukansuba.


Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support