_*LOKUTA DA GURARE GOMA SHAR BIYAR-15 DA AKE SO MUTUM YAYI ISTIGHFARI....*_
Hakika yawaita Istighfari akowane lokaci ibadace mai girman falala,sai dai falalarta da girmanta yana karuwa agurare guda goma sha biyar saboda da aiki da umarnin Annabi s.a.w akan hakan.guraran Sune:-
1-Bayan kammala wani aiki na Ibada,dan ya kasance kaffara ga abinda mutum ya samu na naqasar aiykan ibadar da kuskure a lokacin gabatar da ibada. Kamar yin Istighfari bayan kammala sallah ko bayan aikin Hajji.......
2-Bayan Kammala Sallar Dare gab da fitowar alfijir.saboda fadin Allah Ta'ala:-
( وَبِالْأَسْحَارِ هُمْ يَسْتَغْفِرُونَ )
(Kuma a lõkutan asuba sunã ta yin istigfãri).
الذاريات (18) Adh-Dhaariyat
3-Lokacin tashi daga Majlisin karatu ko majalissar Hira ko wani taro.saboda aikin Annabi s.a.w akan haka.
"ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ" @ﺃﺑﻮ ﺩﺍﻭﺩ
4-Safiya da yammaci.saboda aikin Annabi s.a.w akan haka. Lafazin shine:-
"اللهم أنت ربي لا إله إلا أنت، خلقتني وأنا عبدك، وأنا على عهدك ووعدك ما استطعت أعوذ بك من شر ما صنعت، أبوء لك بنعمتك علي، وأبوء بذنبي فاغفر لي فإنه لا يغفر الذنوب إلا أنت"
@أخرجه البخاري، ٧/ ١٥٠، برقم ٦٣٠٦.
5-Acikin Sujada,saboda aikin Annabi s.a.w akan haka,Lafazin shine:-
"ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺍﻏﻔﺮ ﻟﻲ ﺫﻧﺒﻲ ﻛﻠﻪ، ﺩﻗﻪ ﻭﺟﻠﻪ، ﻭﺃﻭﻟﻪ ﻭﺁﺧﺮﻩ، ﻋﻼﻧﻴﺘﻪ ﻭﺳﺮﻩ" @ﻣﺴﻠﻢ.
6-Tsakanin sujada guda biyu lokacin Sallah,saboda aikin Annabi s.a.w akan haka,lafazin shine:-
"ﺭﺏ ﺍﻏﻔﺮ ﻟﻲ"
@ﺃﺑﻮ ﺩﺍﻭﺩ.
7-Bayan Tahiya kafin Sallama saboda aikin Manzon Allah s.a.w,Lafazin shine:-
"ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺍﻏﻔﺮ ﻟﻲ ﻣﺎ ﻗﺪﻣﺖ ﻭﻣﺎ ﺃﺧﺮﺕ ﻭﻣﺎ ﺃﺳﺮﺭﺕ ﻭﻣﺎ ﺃﻋﻠﻨﺖ.... ".
@ﻣﺴﻠﻢ .
8-Lokacin Fitowa daga bandaki saboda aikin Annabi s.a.w akan haka,lafazin shine:-
"ﻏﻔﺮﺍﻧﻚ"
@ﺃﺑﻮ ﺩﺍﻭﺩ .
9-Bayan aikata wani zunubi saboda Fadin Allah Ta'ala:-
( وَمَن يَعْمَلْ سُوءًا أَوْ يَظْلِمْ نَفْسَهُ ثُمَّ يَسْتَغْفِرِ اللَّهَ يَجِدِ اللَّهَ غَفُورًا رَّحِيمًا )
(Kuma wanda ya aikata cũta kõ kuwa ya zãlunci kansa, sa'an nan kuma ya nẽmi Allah gãfara, zai sãmi Allah Mai gãfara, Mai jin ƙai).
النساء (110) An-Nisaa
Kuma yazo acikin Hadisin cewa:-
(Wanda ya tuba daga zunubi kamar wanda baiyi laifi ba..)
@ﺍﺑﻦ ﻣﺎﺟﻪ.
10-Lokacin da mutum yake zaune a Majlisi ko wajan zama, domin Annabi s.a.w yana hakan sau dari awajan zama guda,Lafazin shine:-
"ﺭﺏ ﺍﻏﻔﺮ ﻟﻲ ﻭﺗﺐ ﻋﻠﻲ ﺇﻧﻚ ﺃﻧﺖ ﺍﻟﺘﻮﺍﺏ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ"
@ﺃﺑﻮ ﺩﺍﻭﺩ .
11-Lokacin Hauwa Dabba ko wani abin Hauwa,domin Annabi s.a.w yana aikata haka.lafazin shine:-
"ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ، ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ، ﺳُﺒْﺤَﺎﻥَ ﺍﻟَّﺬِﻱ ﺳَﺨَّﺮَ ﻟَﻨَﺎ ﻫَﺬَﺍ ﻭَﻣَﺎ ﻛُﻨَّﺎ ﻟَﻪُ ﻣُﻘْﺮِﻧِﻴﻦَ * ﻭَﺇِﻧَّﺎ ﺇِﻟَﻰ ﺭَﺑِّﻨَﺎ ﻟَﻤُﻨْﻘَﻠِﺒُﻮﻥَ ..{ [ ﺍﻟﺰﺧﺮﻑ : 13 ] ،Sannan yace:-
ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ sau uku.
Sannnan fadin:- ﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ
Sannan fadin:-
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺇﻧﻲ ﻇﻠﻤﺖ ﻧﻔﺴﻲ ﻓﺎﻏﻔﺮ ﻟﻲ، ﻓﺈﻧﻪ ﻻ ﻳﻐﻔﺮ ﺍﻟﺬﻧﻮﺏ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ"
@ﺃﺑﻮ ﺩﺍﻭﺩ.
12-Lokacin Sallar Gawa,acikin Adduar da ake yiwa mamacin addua ana nema masa gafara lafazin shine:-
"ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺍﻏﻔﺮ ﻟﻪ ﻭﺍﺭﺣﻤﻪ، ﻭﻋﺎﻓﻪ، ﻭﺍﻋﻒ ﻋﻨﻪ ﻭﺃﻛﺮﻡ ﻧﺰﻟﻪ ....."
@ﻣﺴﻠﻢ
13-Acikin yini guda,saboda fadin Annabi s.a.w;-
(Yaku mutane ku tuba zuwa ga Allah,domin ni ina tuba zuwa gareshi ayini sau Dari).
@ ﻣﺴﻠﻢ
14-Acikin Adduar da Bako zai yiwa wanda ya sauke shi,lafazin shine:-
"ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺑﺎﺭﻙ ﻟﻬﻢ ﻓﻲ ﻣﺎ ﺭﺯﻗﺘﻬﻢ ﻭﺍﻏﻔﺮ ﻟﻬﻢ ﻭﺍﺭﺣﻤﻬﻢ"
@ﻣﺴﻠﻢ
15-Bayan Binne mamaci,ana nema masa gafara saboda aikin da umarnin Annabi s.a.w akan haka,lafazin shine:-
"ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺍﻏﻔﺮ ﻟﻪ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺛﺒّﺘﻪ"
@ﺃﺑﻮ ﺩﺍﻭﺩ
ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺍﻏﻔﺮﻟﻲ ﻭﺍﺭﺣﻤﻨﻲ ﻭﺃﻟﺤﻘﻨﻲ ﺑﺎﻟﺮﻓﻴﻖ ﺍﻷﻋﻠﻰ.
Allah ka bamu ikon yawaita Istighfari da Tuba zuwa gareka
RUBUTAWA ✍
SHEIKH ALIYU
MUHAMMAD SAID
GAMAWA

0 comments:
Post a Comment