*MAI HAILA KI KULA DA WAN NAN*(Mata)
(Kada ki Shiga rudu)
Mace mai haila bata daukar qur'ani, cikakke ko
juzu'I wanda ba cikakke ba, don yin karatu ko
don a koya mata ko don ta koya ma wani.
Kai ko
taba bangon qur'ani ko jikkar da yake ciki ba tayi,
Amma tana iya karanta ayoyi ko surorin da ta
hardace kuma tana iya yin zikiri ko lazimi.
Kada
ki yarda wani yace maki ai kina iya daukar
qur'ani don a koya maki karatu, wallahi kuskure
ne, idan kika biye masa sai kinje lahira kiga
gaskiyar magana.
Ki lura sallah ce babbar ibada,
amma Allah yace ya dauke maki ita, dubi girman
watan ramadan amma Allah yace kici abincinki ya
dauke maki yin azumin, dubi girman dawafi a
gurin Allah amma yace ya dauke maki,
dubi
girman aure da darajar miji amma Allah yace
kada mijinki ya kusance ki har sai kinyi wanka
domin yace haila kazanta ce "
haka Allah SWT ya
gaya wa Manzo SAW, to duk ayyukan ibada Allah
yace kada kiyi su da kazanta, sai alqur'anin da
yafi komi tsarki wani zaya sanya ki ki dauka,
Allah yace,
"BABU MAI SHAFAR SA SAI MASU
TSARKI"
kuma mai haila bata da tsarki,
idan
akace maki ai ba cikakke akace ki dauka ba,
ki
tambaya miye banbancin cikakke da wanda ba
cikakke ba,
alqur'ani guda ne wanda ya karyata
aya daya ya karyata dukansa, wanda ya
wulakanta aya daya ya wulakanta dukan sa.

0 comments:
Post a Comment