MAI WASA DA SALLAH ZAI HADU DA
UQUBOBI GOMA SHA HUDU(14)
Mai Wasa Da Sallah Zai Hadu Da
Ukubobi Har Goma Sha Hudu,
Ukubobi Biyar Anan Duniya, Uku a
Lokacin Mutuwa, Uku a Cikin
Kabari, Uku Lokacin Da Zai Fita
Daga Kabari.
UQUBOBIN DA ZAI HADU DA SU
TUN ANAN DUNIYA SUNE:-
*1. Za'a Cire Albarka a Cikin
Rayuwarsa
*2. Za'a Shafe Kamannin Salihai
Daga Fuskarsa
*3. Duk Aikin Da Zai Aikata Ba Za'a
Ba Shi Lada Ba
*4. Addu’arsa Ba Zata Daukaku Ba
(ma’ana ba za a karbi addu’arsa
ba)
*5. Bashi Da Rabo a Cikin
Addu’o’in Bayi Nagari
UKUBOBI DA ZASU SAME SHI A
LOKACIN MUTUWARSA SUNE:-
*6. Zai Mutu Wulakantacce(wa
nda azaba da fitinar kabari suke
jiransa)
*7. Zai Mutu Yana Mai Jin Yunwa
*8. Zai Mutu Yana Mai Jin Kishirwa
Koda Za'a Shayar Da Shi Da
Kogunan Duniya Ba Za Su Raba Shi
Da Kishirwa Ba.
UKUBOBIN DA ZA SU SAME SHI A
CIKIN KABARINSA SUNE:-
*9. Za'a Kuntata Kabarinsa Har Sai
Hakarkaninsa Sun Sabawa Juna
*10. Za'a Kunna Wuta aKabarinsa
Yana Jujjuyawa a Kan Garwashin
Wutar
YA ALLAH KA BAMU IKON BAUTA MAKA KUMA KA QARA MANA JURIYA DA JAJIRCEWA WAJEN BAUTARKA
DAN ALLAH IN KA GA WANNAN SAQON KAYI SHARE DOMIN WANDA BASUGANI BA SU GANI.
UQUBOBI GOMA SHA HUDU(14)
Mai Wasa Da Sallah Zai Hadu Da
Ukubobi Har Goma Sha Hudu,
Ukubobi Biyar Anan Duniya, Uku a
Lokacin Mutuwa, Uku a Cikin
Kabari, Uku Lokacin Da Zai Fita
Daga Kabari.
UQUBOBIN DA ZAI HADU DA SU
TUN ANAN DUNIYA SUNE:-
*1. Za'a Cire Albarka a Cikin
Rayuwarsa
*2. Za'a Shafe Kamannin Salihai
Daga Fuskarsa
*3. Duk Aikin Da Zai Aikata Ba Za'a
Ba Shi Lada Ba
*4. Addu’arsa Ba Zata Daukaku Ba
(ma’ana ba za a karbi addu’arsa
ba)
*5. Bashi Da Rabo a Cikin
Addu’o’in Bayi Nagari
UKUBOBI DA ZASU SAME SHI A
LOKACIN MUTUWARSA SUNE:-
*6. Zai Mutu Wulakantacce(wa
nda azaba da fitinar kabari suke
jiransa)
*7. Zai Mutu Yana Mai Jin Yunwa
*8. Zai Mutu Yana Mai Jin Kishirwa
Koda Za'a Shayar Da Shi Da
Kogunan Duniya Ba Za Su Raba Shi
Da Kishirwa Ba.
UKUBOBIN DA ZA SU SAME SHI A
CIKIN KABARINSA SUNE:-
*9. Za'a Kuntata Kabarinsa Har Sai
Hakarkaninsa Sun Sabawa Juna
*10. Za'a Kunna Wuta aKabarinsa
Yana Jujjuyawa a Kan Garwashin
Wutar
YA ALLAH KA BAMU IKON BAUTA MAKA KUMA KA QARA MANA JURIYA DA JAJIRCEWA WAJEN BAUTARKA
DAN ALLAH IN KA GA WANNAN SAQON KAYI SHARE DOMIN WANDA BASUGANI BA SU GANI.
0 comments:
Post a Comment