DUNIYA MAKARANTA ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Monday 11 September 2017

DUNIYA MAKARANTA

```DUNIYA MAKARANTA```

_Da ace bankuna suna cire mana kudi idan mukaci naman wani su jefa a account dinsa, da mun kama kanmu._ _Amma da yake ladarmu ake cirewa bamu ji sam, ko a jikinmu"._

_Abunda yafi komai takaici a alkiyama shine ga ladarka, baka iya bawa iyayenka da 'ya'yanka da masoyanka amma kana kallo za'a dauka a bawa maqiyanka don kaci namansu ko ka zaluncesu_.

Dr. *Muhammad Mansur Ibrahim Sokoto*✍
Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support