*ABOKI NA GA SHAWARA*
1. Ka kiyayi Macen da ba ta jin tsoron iyayenta.
2. Ka kiyayi macen da ta saba rike manyan kudi tun bata
yi Aure ba.
3. Ka kiyayi macen da ba ta da ilimin Addini.
4. Ka kiyayi macen da ba ta san rashi ba.
5. Ka kiyayi macen da rayuwar Boko ta rinjaye ta.
6. Ka kiyayi macen da za ka rika gani a waje lokacin da ya
kamata a ce ta na gaban iyayen ta tana taya su aiki.
7. Ka guji macen da za ka je zance kaga samari sun yi layi
kowa ya na jiran ya zanta da ita.
8. Kada ka yi gangancin Auran Mace wai dan kana
Tausayinta.
9. Ka kuma yi cikakken bincike, a kan Macen da zaka
Aura.
*YA ALLAH KABAMU MATA NAGARI MASU KAUNARMU*
0 comments:
Post a Comment