Video:-Maganin Ciwon Suga Da Hawan Jini By Dr.Abdullahi Usman Umar g/kaya Kano ~ Duniyarfatawa.com™

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Thursday 2 November 2017

Video:-Maganin Ciwon Suga Da Hawan Jini By Dr.Abdullahi Usman Umar g/kaya Kano

Zaku Saurari Da Kuma kallo Fatawa Daga  ml Abdullahi Usman Umar Dake Jahar Kano State, Zakuji Yadda Yake Bayani Game Da Magungunnah Na Gargajiya.
Wa’yanda Sunka Hada Da Magance Ciwon Suga da Hawan jini Da Saurab Makamantan Su.
Haka Kuma Zaku Karu Da Wannan Fatawa Tashi Ta Fannin Abubuwa Dake Cike Da lora A Wannan Zamani Da Muke ciki Domin Malamin Allah Ya Bashi Basira Fiye Da Tinanin Jama’a.
Sai kuyi Download Ku kallah Ku saurari Malamin.
Watch After Download:-
Share:

0 comments:

Post a Comment

Archive

Unordered List

Support