Abubauwa 4 masu matukar riba a rayuwar mu ~ Duniyarfatawa.com™

вarÄøarÄøĻ… da zĻ…wa ÄøĻ…cι gaвa da Äøaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn Ņ“aтawa a cιĸιn vιdeo/aĻ…dιo Äøo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlĻ…Ń•-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Tuesday, 3 January 2017

Abubauwa 4 masu matukar riba a rayuwar mu

*ABUBUWA 4 MASU MATUKAR RIBA ARAYUWAR MU.*

1. SHIRU yana kawo Aminci, Annabi (SAW) ya ce, "wanda yayi imanida ALLAH da ranar karshe ya fadi alheri ko yayi shiru".

2. BIYAYYA tana kawo DAUKAKA, Sayyidina Ali R/A yace, "wanda ya kaskantarda kai ga ALLAH, to ALLAH zai daukakashi"

3. KYAUTA tana kawo MATSAYI, Annabi (SAW) ya ce, "kuyi kyauta za kuso juna".

4. GODIYA Tana kawo KARI, ALLAH (SWT) yace, "idan kun gode zan kara muku. Allah yasa mu dace. Ameen summa Ameen.

Share:

1 comments:

Archive

Unordered List

Support