Duniyarfatawa.com™: Dr.ibrahim isah ali pantami

вarĸarĸυ da zυwa ĸυcι gaвa da ĸaѕancewa da wannan ѕнaғιn doмιn cιgaвa da ѕaмυn ιnganтaттυn ғaтawa a cιĸιn vιdeo/aυdιo ĸo rυвυтυ daga мalυмa daвan-daвan na aнlυѕ-ѕυnnaн мυngode

Recent Post

Showing posts with label Dr.ibrahim isah ali pantami. Show all posts
Showing posts with label Dr.ibrahim isah ali pantami. Show all posts

Monday, 16 October 2017

(Video)Takaitaccen bayani Mai matukar amfani - Dr.ibrahim isah ali pantami


Takaitaccen bayani mai matukar amfani

 daga:
   Dr. Isa Ali Pantami.

DOMIN SAUKO DA WANNAN VIDEO SAIKU SHIGA WANNAN BLUE RUBUTU DAKE KASA


Ayi kallo lafiya



Share:

Wednesday, 30 August 2017

Audio:-Nasiha Mai taken: Ranar Arfa Tare da: Dr Isah Ali Ibrahim Pantami


Takaitaciyar Nasiha

Mai taken: Ranar Arfa

Tare da: Dr Isah Ali Ibrahim Pantami

7/12/1438
29/8/2017​


Download Audio Now
Share:

Saturday, 26 August 2017

GYARA GA MASU MUSUN SALLAR JUMA'A RANAR IDI - Dr.isah ali pantami

GYARA GA MASU MUSUN SALLAR JUMA'A RANAR IDI
By:Dr Isa Ali Pantami Gyara ga masu musun sallar juma'a ranar idi : 1. Sallolin juma'a da na idi duka sunnonine masu karfi ba wai farilloli bane. 2. Wanda yake ganin idan yayi idi to ba sai yayi juma'a ba to ya dinga fadawa mabiyansa cewar sai fa sunyi sallar azahar kuma! 3. Wanda yake ganin za'ai sallolin biyu duka a rana daya to ya dinga fadawa mutane falalar sallolin guda biyu. Abin bai kai ga rigima ba. Kowa yayi abinda ya fahimta a addini da ikhlasi. Ka dai tuna idan anje lahira ba malam wane ne zaizo gaban Allah yayi jawabi akanka ba, kai da kanka zaka fadi dalilanka a gaban Allah na yi ko kin yin abu a musulinci.
by: Hussaini Auwalu Ya'u. · 0 · August 26, 2017

Kuci gaba da kasancewa da www.duniyarfatawa.cf

KARKU MANTA DA GAYYATO MANA ABOKANANKU ZUWA WANNAN SHAFIN MUN GODE.
Share:

Archive

Unordered List

Support