Sunday, 13 January 2019
Home »
» FITINA A KWANCE TAKE, ALLAH YA LA'ANCI MAI TADA ITA ! - Dr Jamilu Yusuf Zarewa
FITINA A KWANCE TAKE, ALLAH YA LA'ANCI MAI TADA ITA ! - Dr Jamilu Yusuf Zarewa
*Tambaya*
Assalamu alaikum. malam ina da tambaya hadisin da yake magana akan fitina tana barci duk Wanda ya tashe ta Allah Yana tsine masa. Hadisin ya inganta ko a'a ? Kuma a Wani littafi da Shafi yake?
*Amsa*
Wa'alaikum salam
tabbas mai Kanzul -ummal da kuma mai jami'ussagir sun rawaito shi a matsayin hadisi, saidai Albani ya raunana shi a Dha'iful jami'i da kuma Silsilatil-ahdithil- dha'ifah a 7\259, saboda a cikin sanadin hadisin akwai mutanen da ba'a san su ba.
Allah ne mafi sani.
*Amsawa*✍🏻
*DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*
2/1/2014
0 comments:
Post a Comment