Sunday, 11 November 2018
Home »
» Fatawar Rabon Gado (188) - Dr Jamilu Yusuf Zarewa
Fatawar Rabon Gado (188) - Dr Jamilu Yusuf Zarewa
*Tambaya*
Assalamu alaikum malam mutum ne ya mutu yabar mahaifi, mahaifiya, mata, yar mace daya , da yan uwa wanda suke uwa daya uba daya Maza uku mata buyi.
*Amsa*
Wa alaikum assalam Za'a raba kashi (24), a bawa matarshi kashi uku, mahaifiyarshi kashi hudu, 'yar shi kashi sha biyu, mahaifinsa kashi biyar.
Allah ne mafi sani
*Amsawa*✍🏻
*DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*
06/11/2018
0 comments:
Post a Comment