Manzon Allah s.w.a Yana cewa duk wanda yake da damar nuna fushi amma boye fushi a gobe kiyama Allah zai sashi aljannah yace zabi wanda kake so a cikin Hurul'ini
Boye fushi kamar sadaki ne na hurul'ini a gobe kiyama.
Manzon Allah yasan abu ne mai matukar wuya mutum yana da damar nuna fushi amma hadiye shi saboda abu ne mai matukar kuna a wajen hadiyewa balanata yanzu mutum na neman zalunci su kadai balanta an tabashi.
Kaji kamar baka ji ba, ka gani kamar baka gani ba lallai abu ne mai samama mutum daraja a gobe kiyama.
Babu masu boye wannan boye fushi sai masu hakuri da imani.
Ga Audion nan domin saurare
Download Audio here
0 comments:
Post a Comment